Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 9:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Ko da ni marar ƙarfi ne, bakina ya isa yă sa in zama mai laifi; in ba ni da laifi, zai sa in yi laifi.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 Ni ba ni da laifin kome, amintacce ne ni, A kunne sai a ji kalmomina kamar na marar gaskiya ne. Kowane abu da na fāɗa, kā da ni yake yi.

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 9:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy