Ayuba 8:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ko kyauro zai iya yi girma a wurin da ba ruwa? Ko za tă taɓa iya yin girma ba tare da ruwa ba? Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki11 “Iwa ba ta tsirowa inda ba ruwa, Ba a taɓa samunta a ko'ina ba sai a fadama. Viz kapitola |