Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 7:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 In na yi zunubi, me na yi maka, kai mai lura da mutane? Don me ka sa ni a gaba? Na zame maka kaya mai nauyi ne?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 Ko na yi zunubi ina ruwanka, Kai mai ɗaure mutane? Me ya sa ka maishe ni abin bārata? Ni wani babban kaya mai nauyi ne a gare ka?

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 7:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy