Ayuba 5:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Yana ceton matalauta daga takobin da za tă kashe su da shi; yana cetonsu daga hannun waɗanda suka fi su ƙarfi. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki15 Amma Allah yakan ceci matalauta daga mutuwa, Yakan kuma ceci masu bukata daga zalunci. Viz kapitola |