Ayuba 5:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Yana kama masu wayo cikin wayonsu, yana kawar da shirye-shiryensu ba za su yi nasara ba. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Yakan sa wa masu wayo tarko cikin dabarunsu, Har ba za su yi nasara a dukan abin da suke yi ba. Viz kapitola |