Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 3:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Bari duhu da inuwa mai duhu ta sāke rufe ta; gizagizai kuma su rufe ta; duhu kuma ya rufe haskenta.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Ka sa ta zama ranar duhu baƙi ƙirin. Ka rufe ta da gizagizai, kada hasken rana ya haskaka ta.

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 3:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy