Ayuba 27:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 “Bari maƙiyana su zama kamar mugaye, masu gāba da ni kuma su zama kamar marasa adalci. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki7 “Bari maƙiyina ya zama kamar mugun mutum, Wanda ya tashi gāba da ni ya zama kamar marar adalci. Viz kapitola |