Ayuba 24:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ana ƙwace jinjiri mai shan mama; ana ƙwace ɗan yaron matalauci don biyan bashi. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki9 “Mugaye sukan bautar da yara marayu, Sukan kama 'ya'ya matalauta a bakin bashin da suke bi. Viz kapitola |