Ayuba 24:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Idanun mazinaci suna jiran yamma ta yi sosai; yana tunani cewa, ‘Ba wanda zai gan ni,’ sai kuma yă ɓoye fuskarsa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki15 Mazinaci yakan jira sai da magariba, Sa'an nan ya ɓoye fuskarsa don kada a gane shi. Viz kapitola |