Ayuba 24:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Don ba su da tufafi suna yawo tsirara; suna dakon dammunan hatsi amma duk da haka suna cikin shan yunwa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki10 Amma tilas matalauta su fita huntaye, ba sa da abin sutura. Tilas su girbi alkama suna kuwa jin yunwa. Viz kapitola |