Ayuba 22:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ka sa ɗan’uwanka yă biya ka bashin da kake binsa ba dalili; ka ƙwace wa mutanen rigunansu ka bar su tsirara. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki6 Don ka sa ɗan'uwanka ya biya ka bashin da kake binsa, Ka ƙwace tufafinsa, ka bar shi huntu. Viz kapitola |