Ayuba 21:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Duk da haka suna ce wa Allah, ‘Ka rabu da mu.’ Ba ma so mu san hanyoyinka. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki14 Mugaye sukan ce wa Allah ya ƙyale su kurum, Ba su so su san nufinsa game da hanyoyinsu. Viz kapitola |