Ayuba 20:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ko da ya ƙasaita ya kai sararin sama, kansa kuma yana taɓa gizagizai. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki6 Mai yiwuwa ne ya ƙasaita, ya zama kamar hasumiya a sararin sama. Ya ƙasaita har kansa ya taɓa gizagizai. Viz kapitola |