Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 2:1 - Sabon Rai Don Kowa 2020

1 Wata rana kuma mala’iku suka sāke kawo kansu gaban Ubangiji, sai Shaiɗan shi ma ya zo tare da su yă nuna kansa a gabansa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

1 Sa'ad da ranar da talikan sama masu rai sukan hallara gaban Ubangiji ta sāke yi, Shaiɗan shi ma ya zo tare da su.

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 2:1

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy