Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 19:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 “Ko da yake na yi kuka cewa, ‘An yi mini ba daidai ba!’ Ba a amsa mini ba; ko da yake na nemi taimako, ba a yi adalci ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Na ce ban yarda da kama-karyarsa ba, Amma ba wanda ya kasa kunne. Na nema a aikata gaskiya, amma sam, babu.

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 19:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy