Ayuba 17:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Mutanen nan sun juya rana ta zama dare. A tsakiyar duhu suka ce, ‘Haske yana kusa.’ Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki12 Amma abokaina sun ce dare shi ne hasken rana, Sun kuma ce haske yana kusa, Ko da yake ina cikin duhu. Viz kapitola |