Ayuba 15:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Kafin lokacinsa yă cika, za a gama biyansa duka, kuma rassansa ba za su ba da amfani ba. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki32 Kafin kwanakinsa su cika zai bushe, Zai bushe kamar reshe, ba zai ƙara yin ganye ba. Viz kapitola |