Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 13:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 In ya bincike ku zai tarar ba ku da laifi? Ko za ku iya ruɗe shi yadda za ku ruɗi mutane?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

9 Da Allah ya bincike ku sosai, Zai iske wani abin kirki ne a cikinku? Kuna tsammani za ku ruɗi Allah, kamar yadda kuke ruɗin mutane?

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 13:9

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy