Ayuba 13:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 “Idanuna sun ga waɗannan duka, kunnuwana sun ji sun kuma gane. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki1-2 Duk abin da ka hurta, na taɓa jinsa, Na gane da shi sarai. Iyakar abin da kuka sani, ni ma na sani. Ba ku fi ni da kome ba. Viz kapitola |