Ayuba 11:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Za ka zauna lafiya, domin akwai bege; za ka duba kewaye da kai ka huta cikin kwanciyar rai. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki18 Za ka yi zaman lafiya, cike da sa zuciya, Allah zai kiyaye ka, ya ba ka hutawa. Viz kapitola |