Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 1:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 sai wata iska mai ƙarfi daga hamada ta auka ta rushe gidan, gidan kuwa ya fāɗi a kan ’ya’yanka ya kashe su, ni kaɗai na tsira na zo in gaya maka!”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

19 sai hadiri ya taso daga hamada, ya rushe gidan, ya kashe 'ya'yanka duka, ni kaɗai na tsira na zo in faɗa maka.”

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 1:19

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy