Online Bible

- Reklamy -




Amos 9:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 shi da ya gina kyakkyawar fadarsa a cikin sammai ya kuma kafa harsashenta a duniya, shi da yakan kira ruwan teku yă kuma kwarara su a bisa duniya, Ubangiji ne sunansa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 Ubangiji ya gina al'arshinsa a sama, Ya shimfiɗa samaniya a bisa duniya. Ya sa ruwan teku ya zo, Ya kwarara shi a bisa duniya. Sunansa Ubangiji ne!

Viz kapitola kopírovat




Amos 9:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy