Online Bible

- Reklamy -




Amos 9:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki, shi da yakan taɓa ƙasa sai ta narke, kuma dukan mazauna cikinta suna makoki, ƙasar gaba ɗaya takan hau ta kuma sauka kamar Nilu, sa’an nan ta nutse kamar kogin Masar,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Ubangiji Allah Mai Runduna Ya taɓi duniya, ta girgiza. Duk waɗanda suke zaune cikinta Suna baƙin ciki. Duniya duka takan hau Ta kuma gangara kamar ruwan Kogin Nilu.

Viz kapitola kopírovat




Amos 9:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy