Amos 9:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Zan dasa Isra’ila a ƙasarsu, ba kuwa za a ƙara tumɓuke su daga ƙasar da na ba su ba,” in ji Ubangiji Allahnku. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki15 Zan dasa su a ƙasar da na ba su, Ba kuwa za a ƙara tumɓuke su ba.” Ubangiji Allahnku ne ya faɗa. Viz kapitola |