Online Bible

- Reklamy -




Amos 9:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 “Ranaku suna zuwa, in ji Ubangiji, “sa’ad da mai huɗa zai sha gaban mai girbi mai shuki kuma yă bi bayan mai matsin inabi. Sabon ruwan inabi zai ɗiga daga duwatsu yă kuma kwararo daga tuddai.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Ubangiji ya ce, “Kwanaki suna zuwa, Sa'ad da girbi zai bi bayan huda nan da nan, Matsewar ruwan inabi kuma Za ta bi bayan shuka nan da nan. Duwatsu za su zubo da ruwan inabi mai zaƙi, Tuddai kuma su gudano da shi.

Viz kapitola kopírovat




Amos 9:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy