Online Bible

- Reklamy -




Amos 7:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Sai Ubangiji ya tambaye ni, “Me kake gani, Amos?” Sai na amsa, “Igiyar gwada gini.” Sa’an nan Ubangiji ya ce, “Duba, zan sa igiyan nan a cikin mutanena Isra’ila; ba zan ƙara barinsu ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Ya tambaye ni, ya ce, “Amos, me ka gani?” Sai na ce, “Igiyar awon gini na gani.” Ya kuma ce, “Duba, da wannan zan nuna yadda jama'ata sun zama kamar bangon da ya karkace. Ba zan sāke nufina a kan yi musu hukunci ba.

Viz kapitola kopírovat




Amos 7:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy