Online Bible

- Reklamy -




Amos 7:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Sai na yi kira, na ce, “Ubangiji Mai Iko Duka, ina roƙonka ka dakata! Ta yaya Yaƙub zai tsira? Ga shi ɗan ƙarami ne!”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Sa'an nan na ce, “Ya Ubangiji, in nufinka ne ka bari! Ƙaƙa jama'arka za su tsira? Ga su 'yan kima ne, marasa ƙarfi.”

Viz kapitola kopírovat




Amos 7:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy