Online Bible

- Reklamy -




Amos 7:10 - Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Sai Amaziya firist na Betel ya aika da saƙo zuwa wurin Yerobowam sarkin Isra’ila. “Amos yana shirya maka maƙarƙashiya a tsakiyar Isra’ila. Ƙasar ba za tă iya ɗauka abubuwan da yake faɗi ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

10 Amaziya, firist, na Betel kuwa, ya tafi ya faɗa wa Yerobowam Sarkin Isra'ila, ya ce, “Amos yana shirya maka maƙarƙashiya a cikin jama'ar Isra'ila. Maganganunsa za su hallakar da ƙasar.

Viz kapitola kopírovat




Amos 7:10

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy