Online Bible

- Reklamy -




Amos 5:22 - Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Ko da kun kawo mini hadayu na ƙonawa da kuma hadayu na hatsi, ba zan karɓa ba. Ko da kun kawo zaɓaɓɓun hadayu na zumunta, ba zan ɗauke su a bakin kome ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

22 Sa'ad da kuka kawo mini hadayun ƙonawa Da hadayunku na tsaba, ba zan karɓa ba. Ba kuma zan karɓi turkakkun dabbobinku Waɗanda kuka miƙa mini hadayun godiya ba.

Viz kapitola kopírovat




Amos 5:22

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy