Online Bible

- Reklamy -




Amos 5:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Kaitonku masu son ganin ranar Ubangiji! Don me kuke son ganin ranar Ubangiji? Za a duhunta ranan nan, ba haske ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Taku ta ƙare, ku da kuke marmarin zuwan ranan nan ta Ubangiji! Wane amfani wannan rana za ta yi muku? Rana ta baƙin ciki ce, Ba ta murna ba.

Viz kapitola kopírovat




Amos 5:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy