Online Bible

- Reklamy -




Amos 5:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Ku ƙi mugunta, ku ƙaunaci nagarta; ku dinga yin shari’ar gaskiya a ɗakunan shari’a. Mai yiwuwa Ubangiji Allah Maɗaukaki zai ji tausayin raguwar Yusuf.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Ku ƙi mugunta, ku ƙaunaci nagarta, Ku yi adalci cikin majalisar alƙalanku! Watakila Ubangiji Allah Mai Runduna Zai yi wa sauran da suka ragu na wannan al'umma alheri.

Viz kapitola kopírovat




Amos 5:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy