Amos 5:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka mai hankali yakan yi shiru a lokuta kamar haka, gama lokutan mugaye ne. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Ashe, ba abin mamaki ba ne, Da masu hankali suka kame bakinsu A waɗannan kwanaki na mugunta. Viz kapitola |