Online Bible

- Reklamy -




Amos 3:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Idan aka busa ƙaho a ciki birni mutane ba sa yin rawar jiki? Sa’ad da bala’i ya auko wa birni, ba Ubangiji ne ya sa a kawo shi ba?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 Zai yiwu mutane su rasa firgita, Idan aka busa ƙahon yaƙi a birni? Zai yiwu wata babbar masifa ta auko wa birni Ba da yardar Ubangiji ba?

Viz kapitola kopírovat




Amos 3:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy