Online Bible

- Reklamy -




Amos 3:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Ga abin da Ubangiji ya ce, “Kamar yadda makiyayi yakan ceci daga bakin zaki ƙasusuwa ƙafafu biyu kawai ko kunne ɗaya, haka za a ceci Isra’ilawa, masu zama a Samariya da kan gado kawai da kuma a ɗan ƙyalle a kan dogayen kujerunsu.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

12 Ubangiji ya ce, “Kamar yadda makiyayi yakan ceci ƙafafu biyu Ko kunne ɗaya na tunkiya daga bakin zaki, Haka nan kuma kima daga cikin mutanen Samariya Waɗanda suke zaman jin daɗi za su tsira.

Viz kapitola kopírovat




Amos 3:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy