Online Bible

- Reklamy -




Amos 2:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 “Na kuma tā da annabawa daga cikin ’ya’yanku maza waɗansu kuma su zama keɓaɓɓu daga cikin samarinku. Ba haka ba ne, mutanen Isra’ila?” In ji Ubangiji.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 Na zaɓi waɗansu daga cikin 'ya'yanku su zama annabawa, Waɗansu kuma daga cikin samarinku su zama keɓaɓɓu. Ko ba haka ba ne, ya ku Isra'ilawa? Ni, Ubangiji, na yi magana.

Viz kapitola kopírovat




Amos 2:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy