2 Timoti 2:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 in muka jimre, za mu yi mulki tare da shi. In muka yi mūsunsa, shi ma zai yi mūsunmu; Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki12 In mun jure, za mu yi mulki ma tare da shi, In mun yi musun saninsa, shi ma zai yi musun saninmu, Viz kapitola |