2 Timoti 1:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Bari Ubangiji yă sa yă sami jinƙai daga Ubangiji a wancan ranar! Ka sani sarai yadda ya taimake ni a hanyoyi dabam-dabam a Afisa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki18 Ubangiji ya yi masa jinƙai a waccan rana. Ka dai sani sarai yadda ya yi ɗawainiya mai yawa a Afisa. Viz kapitola |