Online Bible

- Reklamy -




1 Timoti 5:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Gwauruwa wadda ba ta da kowa da zai taimake ta, za tă sa zuciyarta ga Allah, tana roƙo da addu’o’i dare da rana gare shi don taimako.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Gwauruwa marar mataimaki kuwa, mai zaman kaɗaici, ta dogara ga Allah ke nan, tana nacewa ga roƙon Allah, tana addu'a dare da rana.

Viz kapitola kopírovat




1 Timoti 5:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy