1 Timoti 5:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Amman waɗannan dattawa waɗanda suke yin zunubi kuwa sai ka kwaɓe su a gaban jama’a, don saura su ji tsoro. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki20 Masu yin zunubi kuwa, sai ka tsawata musu a gaban dukkan jama'a, don saura su tsorata. Viz kapitola |