Online Bible

- Reklamy -




1 Timoti 3:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 in na yi jinkiri, za ka san yadda ya kamata mutane su tafiyar da halayensu a cikin jama’ar Allah, wadda take ikkilisiyar Allah rayayye, ginshiƙi da kuma tushen gaskiya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 don in ya zamana na yi jinkiri, za ka san irin zaman da ya kamata a yi a jama'ar Allah, wadda take ita ce Ikkilisiyar Allah Rayayye, jigon gaskiya da kuma ginshiƙinta.

Viz kapitola kopírovat




1 Timoti 3:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy