Online Bible

- Reklamy -




1 Timoti 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Ina so maza a ko’ina su ɗaga hannuwansu masu tsarki cikin addu’a, ba tare da fushi ko faɗa ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Saboda haka, a kowane wuri ina so maza su yi addu'a, suna ɗaga hannuwa tsarkakakku, ba tare da fushi ko jayayya ba.

Viz kapitola kopírovat




1 Timoti 2:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy