Yowel 3:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ku sanar wa al'ummai da wannan, Su yi shirin yaƙi, Su kira mayaƙa! Su tattaro sojoji, su zo! Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20209 Ku yi shelar wannan ga al’ummai. Ku yi shirin yaƙi! Ku tā da jarumawa! Bari mayaƙa su ja kusa su kai hari. Viz kapitola |