Online Bible

- Reklamy -




Titus 2:12 - Littafi Mai Tsarki

12 yana koya mana mu ƙi rashin bin Allah da mugayen sha'awace-sha'awacen duniya, mu kuma yi zamanmu a duniyar nan da natsuwa, da adalci, da kuma bin Allah,

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Yana koya mana mu ce, “A’a” ga rashin tsoron Allah da kuma sha’awace-sha’awacen duniya, mu kuma yi rayuwa ta kamunkai, ta adalci da kuma ta tsoron Allah a cikin wannan zamani,

Viz kapitola kopírovat




Titus 2:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy