Romawa 3:28 - Littafi Mai Tsarki28 Domin mun amince, cewa ta bangaskiya ne mutum yake kuɓuta, ba ta kiyaye ayyukan Shari'a ba. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202028 Gama mun tsaya a kan cewa ta wurin bangaskiya ne ake kuɓutar da mutum, ba ta wurin kiyaye doka ba. Viz kapitola |