1 To, ina fifikon Bayahude? Ko kuma ina fa'idar kaciya?
1 To, mece ce ribar zama mutumin Yahuda, ko kuwa mene ne amfanin kaciya?