M.Sh 9:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai na ɗauki allunan nan biyu, na jefar da su ƙasa da hannuna, na farfashe su a idonku. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202017 Saboda haka na ɗauko alluna biyun na jefar da su daga hannuwana, na farfashe su a idanunku. Viz kapitola |