M.Sh 9:11 - Littafi Mai Tsarki11 Bayan dare arba'in da yini arba'in ɗin, Ubangiji ya ba ni alluna biyu na dutse, wato alluna na alkawarin. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202011 A ƙarshen yini arba’in da dare arba’in ɗin, Ubangiji ya ba ni alluna biyu na dutse, allunan alkawari. Viz kapitola |