M.Sh 8:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ƙasa mai alkama, da sha'ir, da inabi, da ɓaure, da rumman. Ƙasa ce mai itatuwan zaitun da zuma. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20208 ƙasa mai alkama da sha’ir, inabi da ɓaure, rumman, man zaitun da zuma; Viz kapitola |