M.Sh 6:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku da zuciya ɗaya, da dukan ranku, da dukan ƙarfinku. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20205 Ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku da dukan zuciyarku, da dukan ranku, da kuma dukan ƙarfinku. Viz kapitola |