M.Sh 6:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sai ku himmantu ku kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku, da farillansa, da dokokinsa waɗanda ya umarce ku da su. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202017 Ku tabbata kun kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku, da farillansa da kuma ƙa’idodinsa da ya ba ku. Viz kapitola |